An Bayar Da Belin Sheikh Makwarari Akan Kudi Naira Miliyan Ashirin
Kotun Majistri da ke zaman ta Kano ta ba da belin Malam Ibrahim Isa Makwarari kan kudi Naira miliyan 20, bayan gurfanar da shi bisa zargin mallakar takardun filaye na bogi. Arewa Updates ta rawaito cewa, ana zargin Malam Ibrahim Isa Makwarari da samun takardun fili guda biyu da ake zargin na bogi ne, waɗanda
