Assault

Sojoji Sun Kama Mutumin Da Ake zargi Da Yin Garkuwa Yayin Da Yake Kokarin Karbar Kudin Fansa

Rundunar Haɗin Gwiwa, Operation WHIRL STROKE, tare da haɗin gwiwar jami’an hukumar DSS, sun kama wani mutum da ake zargi da garkuwa da mutane a wani samame na sirri da aka shirya bisa sahihin bayanan sirri. An kama wanda ake zargin ne yayin da yake shirin karɓar kuɗin fansa  Naira 200,000, wanda ake zargin ya

Read More
Assault

Kebbi: Sojoji Sun Ceto Mutane 11 Da Aka Sace

Sojojin rundunar haɗin gwiwa dake aiki a yankin  Arewa maso Yamma, Operation FANSAN YAMMA, sun ceto mutane 11 da aka yi garkuwa da su a wasu samame daban-daban da aka gudanar a garin Ribah da yankin Wasagu-Falfala na Ƙaramar Hukumar Danko-Wasagu a Jihar Kebbi.   Cikin sanarwar da rundunar ta fitar ta ce, a ranar

Read More
Assault

Kano: ‘Yan Sanda Sun Dakile Yunkurin Sace Dagaci a Gezawa

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta dakile wani yunkurin satar dagacin kauyen Bangare da ke karamar hukumar Gezawa, tare da kama wasu matasa biyu da ake zargi da hannu a shirin. Crime Detail ta rawaito cewa wannan na cikin sanarwar da rundunar ‘yan sandan Kano ta fitar, inda tace lamarin ya faru ne bayan Mallam

Read More
Assault

ADAMAWA: AN KAMA JAMI’IN ’YAN SANDA KAN ZARGIN CIN ZARAFIN YARINYA ’YAR SHEKARU 14

Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta bayyana cewa ta samu rahoton zargin cin zarafin yarinya ’yar shekara 14 a Karamar hukumar Guyuk, inda ake zargin wani jami’in ’yan sanda mai aiki da hannu a lamarin. Crime Detail ta rawaito cewa wannan na cikin sanarwar da Mai magana yaqun rundunar, Yahaya Nguroje ya fitar, inda yace

Read More
Assault

Kisan Sheikh Masussuka: Kungiyar Ansaru Ta Dauki Alhaki – Barista Bulama Bukarti

Kungiyar mayaka ta Ansaru wadda ke alaka da kungiyar Al-Qaeda ta dauki alhakin kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, a gidansa da ke Dutsin-Ma, Jihar Katsina. Crime Detail ta rawaito cewa wannan na cikin rahoton da Jaridar Daily Nigerian ta wallafa, Wanda tace  mai sharhi kan al’amuran tsaro, Barista Audu Bulama Bukarti ya

Read More
Uncategorized

Adamawa: ‘Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Kisan Kai

  Rundunar ’Yan Sandan Jihar Adamawa ta sanar da kama wani mutum mai suna James Gambo, bisa zarginsa da hannu a kisan Faisal Usman a yankin Wuro Jibril da ke Karamar Hukumar Mubi ta Kudu. Lamarin ya faru ne a ranar 21 ga Oktoba, 2026, bayan da ake zargin James Gambo ya samu sabani da

Read More
Amnesty

Borno; Amnesty International Tayi Allah Wadai Da Kisan Matashi a Wurin Maulud

Amnesty International ta bukaci hukumomin Najeriya su gaggauta gudanar da cikakken bincike kan zargin kisan gilla da aka yi wa wani matashi mai shekaru 15 zuwa 16, Umar Muhammad, wanda aka fi sani da Gajiye a yayin taron Maulidi da aka gudanar a Banki, karamar hukumar Bama ta jihar Borno. Rahotanni sun ce wani jami’in

Read More
HAUSA

EFCC ta Gurfanar ta Wani Mutum kan Zargin Damfarar Sama da Naira Miliyan 13 a  Maiduguri

  Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Ta’annati ta Ƙasa (EFCC),shiyyar  Maiduguri, ta gurfanar da wani mutum mai suna Gambo Mohammed a gaban mai Shari’a Babagana Shettima na babbar Kotun Jihar Borno da ke zamanta  a Maiduguri a ranar Laraba, 24 ga Yuni, 2026. An gurfanar da wanda ake tuhumar ne kan tuhume-tuhume

Read More
HAUSA

Abuja: Kotu Ta Yankewa Tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman Hukunci

Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, ya shiga hannu bayan da wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta same shi da laifin almundahanar kudade har Naira biliyan 33.8. Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ne karkashin mai shari’a James Omotosho naa ranar Alhamis, 7 ga Mayu, 2026 ya yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki,

Read More
HAUSA

Gombe: Kotu a Gombe ta Yankewa Alƙalin Majistire Hukunci kan Karɓar Cin Hanci

  Babbar Kotun Jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a H.H. Kereng, ta yanke wa wani alƙalin kotun majistare, Mohammad Suleiman Kumo, hukuncin ɗaurin shekara biyu da watanni shida a gidan yari ko zabin tarar Naira 500,000 bisa samunsa da laifin karɓar cin hanci. An fara gurfanar da Kumo a ranar 3 ga Disamba, 2025, kan

Read More