EDITOR 1

Assault

Sojoji Sun Kama Mutumin Da Ake zargi Da Yin Garkuwa Yayin Da Yake Kokarin Karbar Kudin Fansa

Rundunar Haɗin Gwiwa, Operation WHIRL STROKE, tare da haɗin gwiwar jami’an hukumar DSS, sun kama wani mutum da ake zargi da garkuwa da

Read More
Assault

Kebbi: Sojoji Sun Ceto Mutane 11 Da Aka Sace

Sojojin rundunar haɗin gwiwa dake aiki a yankin  Arewa maso Yamma, Operation FANSAN YAMMA, sun ceto mutane 11 da aka yi garkuwa da

Read More
Assault

Kano: ‘Yan Sanda Sun Dakile Yunkurin Sace Dagaci a Gezawa

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta dakile wani yunkurin satar dagacin kauyen Bangare da ke karamar hukumar Gezawa, tare da kama wasu matasa

Read More
Assault

ADAMAWA: AN KAMA JAMI’IN ’YAN SANDA KAN ZARGIN CIN ZARAFIN YARINYA ’YAR SHEKARU 14

Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta bayyana cewa ta samu rahoton zargin cin zarafin yarinya ’yar shekara 14 a Karamar hukumar Guyuk, inda

Read More
Assault

Kisan Sheikh Masussuka: Kungiyar Ansaru Ta Dauki Alhaki – Barista Bulama Bukarti

Kungiyar mayaka ta Ansaru wadda ke alaka da kungiyar Al-Qaeda ta dauki alhakin kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, a gidansa

Read More
Uncategorized

Adamawa: ‘Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Kisan Kai

  Rundunar ’Yan Sandan Jihar Adamawa ta sanar da kama wani mutum mai suna James Gambo, bisa zarginsa da hannu a kisan Faisal

Read More
Amnesty

Borno; Amnesty International Tayi Allah Wadai Da Kisan Matashi a Wurin Maulud

Amnesty International ta bukaci hukumomin Najeriya su gaggauta gudanar da cikakken bincike kan zargin kisan gilla da aka yi wa wani matashi mai

Read More
HAUSA

EFCC ta Gurfanar ta Wani Mutum kan Zargin Damfarar Sama da Naira Miliyan 13 a  Maiduguri

  Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Ta’annati ta Ƙasa (EFCC),shiyyar  Maiduguri, ta gurfanar da wani mutum mai suna Gambo Mohammed

Read More
HAUSA

Abuja: Kotu Ta Yankewa Tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman Hukunci

Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, ya shiga hannu bayan da wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta same shi da laifin

Read More
HAUSA

Gombe: Kotu a Gombe ta Yankewa Alƙalin Majistire Hukunci kan Karɓar Cin Hanci

  Babbar Kotun Jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a H.H. Kereng, ta yanke wa wani alƙalin kotun majistare, Mohammad Suleiman Kumo, hukuncin ɗaurin

Read More